<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Cikin wata na shidda (3x)
 An aiko Jibra'ilu.  (3x)
 Cikin wata na shidda
 An aiko Jibra'ilu.

[V2]
 2) Zuwa wani birni  (3x)
 Sunansa Nazaret.  (3x)
 Zuwa wani birni
 Sunansa Nazaret.

[V3]
 3) Zuwa ga budurwa  (3x)
 Sunanta Maryamu.  (3x)
 Zuwa ga budurwa
 Sunanta Maryamu.

[V4]
 4) Ya ce, za ki yi ciki, (3x)
 Cikin kuwa ruhu ne   (3x)
 Ya ce, za ki yi ciki.
 Cikin kwa ruhu ne.

[V5]
 5) Maryamu ta ce masa   (3x)
 Ga ni kwa baiwa ce  (3x)
 Maryamu ta ce masa
 Ga ni kwa baiwa ce.

[V6]
 6) Maryamu ta haifi ɗa  (3x)
 Sunansa Yesu ne  (3x)
 Maryamu ta haifi ɗa
 Sunansa Yesu ne.

[V7]
 7) Maryamu ta haifi ɗa  (3x)
 Kamar ɗan talaka.  (3x)
 Maryamu ta haifi ɗa
 Kamar ɗan talaka.

[V8]
 8) Ashe ɗan sarki ne.  (3x)
 Ya zo ya cece mu.  (3x)
 Ashe ɗan sarki ne.
 Ya zo ya cece mu.

[V9]
 9) Mu kuwa muna murna,  (3x)
 Domin ya cece mu.  (3x)
 Mu kwa muna murna,
 Domin ya cece mu.</lyrics>
<title>Cikin Wata Na Shidda LW395</title>
<hymn_number>395</hymn_number>
</song>